6وَلَكُم فيها جَمالٌ حينَ تُريحونَ وَحينَ تَسرَحونَAbubakar GumiKuma kunã da kyau a cikinsu a lõkacin da suke kõmõwa daga kĩwo da maraice da lõkacin da suke sakuwã.