23وَالَّذينَ كَفَروا بِآياتِ اللَّهِ وَلِقائِهِ أُولٰئِكَ يَئِسوا مِن رَحمَتي وَأُولٰئِكَ لَهُم عَذابٌ أَليمٌAbubakar GumiKuma waɗanda suka kãfirta da ãyõyin Allah da gamuwa da shi, waɗannan sun yanke ƙauna daga rahamaTa kuma waɗannan sunã da wata azãba mai raɗaɗi.