45لِيَجزِيَ الَّذينَ آمَنوا وَعَمِلُوا الصّالِحاتِ مِن فَضلِهِ ۚ إِنَّهُ لا يُحِبُّ الكافِرينَAbubakar GumiDõmin Ya sãkã wa waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, daga falalarSa. Lalle Allah bã Ya son kafirai.